A Yankin Igbo 21
⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️
𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀
𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁.
𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿.
𝐗𝐗𝐈-𝟐𝟏
𝐓afiya sannun! sannu! kwana Nesa, inji Mallam bahaushe, I'nda Kamar ko y'anxu Yauda gobe lokacin "period" wato monthly flow din Ummieta Yakuma zagayowa,
Tun J'iya da dare Suna charting da kawayenta. a grp din t'afi k'owa yawan magana, haka Kuma muryarta t'afi takowa k'owa kaifin ko Acikin Voice note, idan anafira.
D'uk zanchen da akadauko sai ta tofa Albarkacin bakinta. kasancewarta tashi c'ikin babban g'ida, Kuma gidan mallamai, h'aka Kuma barinma gidan Mallam din da ake hidima da yawa yawan Yan gudun hijira, da karbar Baki kalakala, hakana yataimaka mata g'aya wurin samun different life experience.
H'akan nadaga c'ikin dalilin dazakaga balaifi idan tayi magana sai kayi tsammanin itadin w'ata bababace, har sai idan kaganta zahirine Tukunnah zaka game Cewar itadin yarinyace, Mai f'ama da yarintar kurciya, saidai a alafazi Kuma takasnace Mai tsananin kaifin Basira da iyazance da magana.
Sunacikin w'annan fafatwar da kawayenta Itace g'aba abada labarin, sunyi! sunyi! su tsinka mata zancen d'atakeyi, na labarin Wani Arebian movie data kallah dazu Amma Inna Sam taki sakin z'ancen, har sai sanda suka shigo da zanchen Aure Tukunnah suka samu muhallin t'akama bakinta burki.
D'uk aduniya bazancen da tatsana irin taji z'ancen Aure ,Cewar take itadai w'annan zanchen Kuma sai ta girma Saboda h'aka shine kadai zanchen da suke samun kanta dashi tayi masu s'hiru.
Suna c'ikin. W'annan chart din tafarajin c'ikin ta da mararta nadan tsakirawa, kadan! kadan! H'akan y'atabbatar mata Cewar watan ne yazagayo.
Wanda Ita t'uni harta manta k'omai, gabanta ne yatsinke ya Fadi dasauri tasauka daga network din b'ako bankwana.
C'ikin Sauri! sauri! take Aiwatar da k'omai tayi Arwallah tayi sallah kafin tagabatar da k'aratun suratul Bakara domin insha Allahu! w'annan karon saita Kai karshen Aljanin gidansu w'annan sakarcin bazai komayinsa da itaba.
Aljanin kiri! kiri! Yana Rayuwa agidansu Amma bawanda y'adamu, ko Kuma ma bawanda yalura da Cewar shidin Aljanine sai ita kadai da Allah yayima baiwar sanin cewar waneneshi tunda tasani Kuwa insha Allahu! tadingi yin rukiyya Kennan har l'okacin dayabar gidansu yashafa mata lafiya. Idan y'aso su mallam sukoma baya sukara bincikawa sugano nasu Ainihin Fodiyon.
Ai kuwa ta k'usan Raba dare tana k'aratun qur'ani, bayan Tagabatar da nafila. H'akan kuwa yasa Wani irin full assurance tasamu nacewar lalllai tagama da Aljanin gidansu tabbas a awannan Daren.
Tun da safe ana idar da Sallah taje kitchen tahada Coconut drink dinta Mai kauri data hada da Yar madarar condence milk kadan da Dan lemun tsami Ita har y'anxu batadaina tabi' u irin na kananun yaraba nashan Abu Mai tsami! tsami!! Sai Kuma gyada Mai bawo data soyata tareda bayan gwagwa da Dan gishiri.
Saida tahada k'omai Tukunnah tanufi maboyar data tanadama kanta. W'annan karon Kam koshine ifiritu Minal jinni bazai gano i'nda ta boyenba.
Dan karamin kwandon kaba tahada yadauko tahada k'omai d'uk a'bunda zata bukata Tukunnah tanufi Toilet tawatsa Ruwa masu zafi tashiraya c'ikin Riga milk da skinny jeans a wando dark brown tun lokacin zuwansu Ummura take sha'awar shigar larabawan Madina, nason s'aka kananun kaya daga c'iki S'annan tadora doguwar rigar jallabiya sama. Saman kayan tadora doguwar rigar Milk color jallabiya very simple batada yawan h'ayaniya rigar Amma tamasifarji shape! 👌🧜♀️tareda Dora hula brown asaman kanta.
Dakin Dr Habib tanufa Wanda a halin y'anxu Yana Federal medical center birnin kebbi, da Aiki, w'annan Kuma d'uk tsarin Mallam ne
Domin a birnin kebbi yabincika Cewar s'unada bukatar Karin likitoci Yara pediatric shine dalilin dayasa Mallam din ya turasa chan din da Aiki.
A i'nda Sukuma U. D. U. TH Sokoto Sukeda karancin likitocin zuciya Cadillac Saboda k'usan nasu d'uk suntafi karo karatu kasashen w'aje H'akan y'asaka Mallam yatura Dr Mustapha achan.
Sai Dr Fodiyo dashi Kuma a Nasa specialist din sukeda karancin a Z'amfara yabarsa g'ida w'annan kenan!.
Kwance take a karkashin gadon dakin Habib, tanata faman barar gydarta tanaci tareda Dan tsotsar lemunta na kwakwa hadin namata Dadi sosai kwakwa da Madara suna daga Acikin a'bunda take masifar so Arayuwarta tareda Basu muhummanci.
Tun tanajin cikinta nakara Dan tsanantamata, Wanda yakai har tun tanacin gyadar c'ikin d'adin rai har a'bun Kuma ya gagareta tayi wancakali dasu t'afara jujjuya Kai tareda yayyarfe hannuwa. Hawayen suka Fara wanke mata fuska.
Da adane d'ayanxu d'uk takarade gidan da ihu! Amma y'anxu Inna takoyi hadiyewa saidai kawai tayita famada da zubar hawaye.
C'ikin Dan barcin da'ya Dan soma dibarsa ne, bayan fitowarsu daga masallaci d'uk dayau y'aso kwarai yasamu barci sosai dadafe kasan Cewar y'au Saturday domin ko A masallaci y'au izzifi biyu kadai yakaranta yatashi amaimakon biyar dasukeyi d'uk bayan asuba, h'aka Kuma sukaranta biyar bayan magariba. Amma Inna c'ikin Dan barcin da d'uka Bai wuce na mintuna talatinba Yaji tsikar jikinsa Tafara tashi y'aso k'warai yayi ignoring yacigaba da barcinsa! Amma yawan yawan tashin tsikar jikin Nasa yasa yagagara barcin sai dai yawan Mika dayaketa f'ama da Ita!
Ala Dole tasa ya Farka yajingina da kansa jikin gadon tareda dauko wayarsa yaduba lokacin bayason shiga c'ikin gidan tunda sassafe h'aka. Amma yanayin tashin tsikar jikin Nasa yasan tabbas idan harba taimakon yaje yanaimota yabata dinba to s'hikuma Sam bazai samu zaman lafiya ba.
Y'aso kwarai daga wancen lokacin dasukayi magana da Mummy idan so s'amune yadan Rika Nisa da Ita! yafita h'arkar lafiyarta, yagani kozai iya yin A'bunda mummy k'e ummurtarsa dashi.
Amma Inna w'annan jarabi shikansa baisan mafarinsaba. Baisan dalilinsaba
Jim Cewar a'bun sai karuwa yake ajikinsa, H'akan yasa Ala Dole yatashi yanufi bayi, tareda sakarma kansa Ruwa tare dayin Brush, kasan Cewar likitoci sun sabayin k'omai c'ikin hanzari, kuzari da kazarniya wada H'akan yasa c'ikin Dan tsakani mintuna goma z'uwa shabiyar yashirya tsab c'ikin doguwar jallabiya har kasa light brown, sai Agogon Hugo boss daure a hannaunsa na hagu y'asaka simple takalimin slippers na Gucci men dark brown akafarsa, yadan fesa turaren "Be A Man" na campany Vaccase
Shi Mallam social Mutum ne in some ways!, Yana mugunson kashema Yara Kudi ta fanin cima, ilmi, lafiya, s'utura, Uwa uba ga t'arbiya s'hiyasa sukata shi da classy life! Suma suna s'aka s'utura kobayan girmanasu.
Ahankali yake Takawah yafito daga part dinsu ya tunkari c'ikin gidan har zai wuce Amma Inna sai take z'uciyarsa tayi directing dinsa back to dakin Habib, Jin tsikar jikin Nasa nakara tsananta y'atabbatar zuciyarsa ba karya take gayamasaba. Tabbas tana dakin Habib shi kadaine d'uk Duniya yake Gane maboyarta b'atareda y'asha doguwar wahalaba Saboda direction na kaitsaye shima d'ayake samu daga Umurnin ruhinsa.
Sam bataji shigowarsa ba ko karar Bude kofar batajiba domin Wani irin gummi d'atake hadawa, tana Nishi daga Nan karkashin gadon. Simfidar datayi d'uk tayamutse tajanye gefe da'ya. Wani sashen najikinta d'uk ya debi kurar Dake karkashin gadon. ko Ac Bata kunnaba ko fan don ma kar Wani yazo wucewa yagano maboyarta.
Gazafin gari, ga zafin dakin, haka Kuma gazafin Ciwo, Amma d'uk da h'aka takume abunta batako dogon lumfashi,
D'uk ta birkide jikin s'auran coconut drink din dayazube yahadu kurar wurin d'uk suka Bata mata milk color din jallabiyarta.
S'hiru yayi tsakiyar dakin yanajin tsikar jikin Nasa nadada tashi! ko shakka Babu tana c'ikin dakinan, domin Wani attached yakeji ataredashi aduk sanda yazo kusa gareta.
Har zai nufi woodruff! Amma Kuma take sai yaduka yaleka kaitsaye karkashin gadon. co-insidencidently kuwa tana dagowa tayarfe zufa tareda cike Baki borm 💣 Suka hada Ido da shi yaziba mata light brown eyes dinsa.
Nikaina nan g'abana Saida ya yanke yafadi Ummu SAYYID 😜😜
H'aba komawa tayi Lum Amaimakon tafada tabaya, Amma Inna Saboda gadon da'ya tokareta saidai kawai t'afada tagaba, takife Saman hannunta tasuma H'akan Kuma yayi dalilin bugewar hannunta nahagu data dogo da niyar yarfe zufatadago da karfi tamanta a under bed take da taso tarugane k'oma menene ni ohooo!
Hannaunsa y'asaka yazarota z'uwa y'anxu yafara t'unanin son bincikar kwakwalwarta ta!. Domin shi aganinsa yazama ayi ace mutum Yana girma Amma Yana Kara Rashin wayau! da rikicewar Fahimta. Fatarsa da'ya Allah yasa ba irin lalurar Ya Asma'u ceda itaba.
Amma zaiyi magana da Mallam Akan H'akan, kasancewar safiyace yasa bazai kaita lambuba tunda safe H'akan tasa yanufi part din Mummy da Ita.
Mummy na zaume tana Making Orders,na Magunguna chamest dinta daga India da Indonesia, kawai yayi sallama y'ashigo.
Ido takura masu s'hikuma yayi tsaye agabanta tareda sadda kansa kasa dauke da Ummieta da t'uni tasuma! Gashin kanta na Ainihin fulani daba kitso d'uk ya barbazu asaman ingarman hannaunsa.
Kuresu tayi da kallo lallai zataso ace Abu biyu Mafi soyuwa agareta su dunkule suzama abu da'ya k'usan zatafi k'owa jindadin H'akan.
Sun masifar yimata Kau kankantar Ummieta Yar shawal! shawal! da Ita tayi dai dai tareda d'acewa da, da dogon mutum irin Fodiyo.
Farinta da haskenta na zallar F'ulani, ya garyway da Farinsa da haskensa nayanayin mutanen Y'ankin IBO. sun h'adu s'unbada kala Mai ma'ana da haskawa 💥
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar Sadeeq First bank 3195366407*
*It should be Three page per week👌*
No comments