A Yankin Igbo 20

 ⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️


𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 


𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿.



  

              𝐗𝐗-𝟐𝟎

         



Dr Fodiyo ne kwance A parlor kansa Saman jikin Mummy, fira suke Dan jefawa Jefi! jefi! Typing yake mata a yayinda ita kuma take bashi amsa a baiyane.


Shiru yadanyi yana. Nazarin da tarababain ta inna ma zaifara, yau kam idan so samune, to bako shakka zaiso yafadima mahaifiyarsa, damuwarsa Amma kuma yarasa confidence din fitar da maganar wadda da yana ganin kamar fadimata din zaifi suki agaresa fiye da yafadima Dr Mustapha.


Dan s'hiru yayi yashiga duniyar tunani a yayinda gefe da'ya Kuma Mummy takuresa da kallo tareda son Kara gasgata gaskiyar a'bunda zarginta zai haifar.


Boy! please say it out! S'hiru yayi b'atareda yace komaiba sai faman tubkawa da warwarewa yake! you are madly, deeply, in love with Ummieta Right! 


Idanunsa kawai ya runtse gam tareda Kara runtse hannunta d'ayake runtse c'ikin nasa,, Wanda har Saida taji masifar zafi sosai a h'annun Nata.


Kallonta takai asaman h'annun nata kafin S'annan tajuyo ta kallesa, "She also feels how he feels" kan irin zafin dafin son dayakeyiwa Ummieta tabbas taji ahannunta Wanda har z'uwa lokacin zafiyake mata, s'hikuma baiyi maganaba saidai lumfashi kawai d'ayake saukewa Wanda idan kalura da k'yau zakaga yanda heart beat dinsa tadan Kara speed gudu dabugawa, daga gefe Kuma jijiyoyin kansa sun tashi, Suma suna dan halbawa.


W'annan ko shakka Babu tabi'une dayanayin halittar mutanen Y'ankin Ibo Fodiyo yadauko, w'annan b'angaren na soyayya, sune Rainon turawa a Nigeria fiye dakowa Saboda h'aka s'uka tashi c'ikin w'ata akida da tabi'ar lakamtar soyayya da Bata muhummanci da D'ukkan ruhi da gangar jiki.


Hannaunsa na rawa yarubutamata yes! mommy I dearly Somuch love her, as for know I don't have any Emotional feelings for her, All what I know is Inna mata SOYAYYAR SIRRI is a silent love mommy yarubata mata H'akan tareda hadiye Wani h'uci huccin Abu dayakeji Yana tasomasa yayi tsaye a magogoronsa.



Kansa take shafawa tunda suka Fara m'aganar, tausayin yaronta yakamata, talura kwarai yanacikin rukunin mutanen da sukeyin soyayya da g'askiya dagaskiyakwatan kwacin irinta mutanen irinta Y'ankin Ibo.


k'aga mutum Atseye Wani tanki g'uda dashi! Amma dare da'ya soyayya tayimasa Ambaliya saikuma a'bunda Hali yayi.


Amma D'uk d'ahaka Sam B'azata Bashi goyon bayaba ko k'warin gwuiwa, domin batasan ta innama ba zasu Fara, idan da Mallam zaiji w'annan zanchen to bashakka Koda ace zai zamo shine ajalin Ummieta to tabbas shikuwa sai ya aura mata shi tasan Mallam F'arin SANI A'kan al'amarin zumunci .


Mutum ne shi Mai yiwa zumunci Hidima. Koda zaicutu shidin kokuma hakkan bara'ayinsa bane kuwa. 


Bayada son matsawa kotakurwa k'omai Mallam ya ajisane sauwa! sauwa! baifiya tsauwalawaba, shiyasanya ko arayuwar g'idansa zakasamu k'omai Yana tafiyar dashi ne da zamani saidai tabbas bisa dokar Allah akedora k'omai din. Tareda koyarwa Annabi Muhammad 


T'afi k'owa sanin Ummieta da irin masifar tsoronda a y'anxu take masifar yima Fodiyon. Saboda h'aka ta Inna ma za'afara. Kuma bazataso ayimata doleba jama'a Sukuma wadanne irin mutane ne zasu z'ama H'aba. mutane masu Alheri iriin ahalin Mallam Kuma kullum Itace da mahaifinta sune masu rusama Mallam din plans! Ta so Ahmad Wanda gganin mutumcin da alakar Dake tsakanin Mallam din da. Mahaifinta ya sa Mallam din ya yarda aka aureta Wanda dayawan danginsa Sam Basu soba h'aka Kuma y'anxu again d'uk akansu dai ayima Yar autarsa finn karfi d'uk a'dalilin son kansu Sam B'azata iyaba, ita anata b'angaren zatafi k'owa son H'akan Amma Inna Suma zasuyima zamantakewa asalci ba zataso a takurawaba


C'ikin murya Mai s'anyi da lallami tana shafa kansa t'afara magana "try as much as you can boy to hide your feeling," but it's strong mommy! yarubuta mata s'hiru ne yabiyo baya yes! but you can still try wannan lokacin baiyi typing dinba yadai runtse idanuwansa tareda k'oma runtse hannunta Dake c'ikin nasa Tukunnah yahadiye Wani A'bun. Yace that is also my dession taken ayanxu tunda I have no idea ya Fada aransa.


Gyara kwanciyarsa kawai yayi yaruntse idanuwansa tamkar Mai barci bayason damuwar mahaifiyarsa Amma yasann tabbas. Sai tashiga cikin tsananin da'muwa in a way yayi danasanin fitarmata da a'bun Dake Ransa d'uk da dai Cewar itama t'afara harbon jirginsa.



Shi kadaine Kishingide Acikin dakin nasu littafin dayakure da kallo ne yadaukar m'asa hankalinda har baiji s'higowar Dr Mustapha ba Wanda zuwansa kenan daga S'okoto a i'nda yake Aiki da Usman Dan Fodiyo University S'okoto.


Tsaye yake jikin kofar dakin Yana kallon Dr Fodiyo Yana Kuma mamakin A'bunda yadaukar m'asa hankali h'aka da har baiji sallamarsaba dayayi, Yana so da f'atar Cewar Dan uwansa bawai Yana c'ikin w'ata damuwar bane.


A yayinda shi k'uma Dr Fodiyo yayi Nisa c'ikin k'aratun Kundin littafin Adana SIRRI da'ya share k'usan S'hekara dafara Rubutawa, tun Ummieta ta na matakin SS1 first term, Wanda y'anxu gashi tagama SS2 exactly One year kenan.


Headline din Wani page danaga ya Bude nasamu damar ganowa Wanda akayi rubutun da manayan Baki Akarubuta "AN EMPTY HEART" H'akan yadunga bin rubutun Dake akanshafin Yana karantawa, page by page


 A i'nda nalura Cewar k'usan kowane page da'ya Yana daukene da headline da'ya tareda dogon b'ayanin A'bunda kundin headline din yakunsa har karshen page.


Lumshe idanuwansa yayi tareda komawa yajingina da jikin gadon Yana Tarababin tayanda zai iyya Cire Ummieta Aransa tamkar y'anda mommy tabashi shawarar dazu


Ganin h'aka yasa Dr Mustapha yatako y'ashigo dakin y'asaka hannu yadafashi c'ikin natsuwarsa ya Bude light brown eyes dinsa tareda saukesu tsab Akan Dr Mustapha F'arin c'ikin ganinsa nakara baiyana ataredashi.


Zan iya sanin damuwarka Dan Uwa Dr Mustapha yafada! Murmushi ne kwance Saman fuskar kowane Acikinsu c'ikin KAUNAR da jindadin kulawar d'asuke b'ama juna.


Dr Fodiyo yayi murmushi tareda rungume Mustapha yarubutamasa kewarka tana wahalar Dani, Anya Nima ba transfer dinnan zanyibakuwa sukayi dariya


D'ahaka Fodiyo ya samu ya shashantar da tambayar ta mustapha suka shiga Wani babain firar Wanda galibinta d'uk z'ancen Aikinsune na likitoci. 









 *Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar Sadeeq First bank 3195366407* 



 *It should be Three page per week👌* 

No comments