A Yankin Igbo 2



 ⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️


𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 


𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿. 

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼) 


𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆. 


𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏



            *𝙞𝙞-2*


S'aboda kusan k'owa yasan dama shi bafullatani, a dukinda yaje gidane, b'ayada bakyuntar wuri. M'alam kuwa a t'ake yasamu, d'an nesa da gari wurin f'urfuri  yasiya masu fili, sukataru shida yaran suka k'afa bukoki  inda suke rayuwa idan gari y'awaye sufita N'aima kowa, yaraba hannun suje su siyar da k'ifayensu da itace da suke f'askarawa. anan cikin jejin da ke kusa dasu .A haka kuma malam yayi kokarin sama ma A'hmad shine dan karaminsu wani gida h'aka yana aikin shara da wanke wanke, s'ukuma mutanen g'idan A'madadin surika biyansa sai sukasa, M'akaranta haka shima malam shida Usman, din duka suna zuwa makarantar amma ta rana. 


M'alam mutum Mai g'askiya da kamanta g'askiya Kuma Yana da son mutane Masu g'askiya shiyasa ya yarda kwarai da gidan dayakai A'hmad yake Aiki.


S'ukanje kasuwa da safe z'uwa sha biyu sai sudawo su s'hirya suje makarantar boko to A'mma shi malam ganin y'anayin karatun  bayasa mun na I'slama sosai duk d'acewa shi harda alqur ani mai girma ma k'esaman kansa. kuma ya haddace littafai da daman a addini, A'mma  cewa yake shi ilmi kogine ba ataradda i'yyakarasa k'yanta ace k'ullum mutum c'ikin nema yake h'akkan tasa yana gama h'adda t'akardarsa ta s'ecoundary yakoma karatun addini gadan gadan daga gefe kuma ga kasuwa itama Alhamduluillh.


S'ai daga bayane ma bayan shekaru sunja t'ukunnah yakoma part time yahada higher national d'iploma itama a fanin Arabic and Islamic studies.


S'ai bayan da akafito masallaci sallar magariba, tukunnah m'alam  yataka  shikadai har kofar gidan  mr juth mutumen da tunda zuwansa unguwar suke fama da takurar sa tayawan kunna k'ide k'ide kuma ya kure sauti mai kara.


D'an konkosa gidan yayi mai g'adin sa yafito yana ganin malam y'adurkusa k'asa yana gayar dashi aransa y'ana mamakin zuwan malam din da tarababin komai ya kawosa.


A'take malam ya tambayi m'aigidansa dik da y'atabbatar da y'ana nan din d'omin k'oyanxu k'ida ketashi aciki gidan.


G'idane dan madai daici   daki ukku da palor,  sai get da yar baranda gaban harabar gidan. D'a saurinsa mai gadin yanufi cikin gidan ya f'adima mai gidan nasa mr juth sakon cewar ga babban malamin U'nguwar yana son g'anawa dashi, 


C'ikin tsananin mamaki yake tunanin what is the Muslim p'reacher came to do in his house,  any way bari dai yaji da k'ansa, yafito cikin rigar jampha da wando da na shadda dayakoyi sakawa tun z'uwansa Arewa  k'ansa ba h'ula da dan tarin gashi kadan, dayabari, y'anayinsa yanunah  Ashe karu zai dan girmi malam din k'adan kamar da shekara biyu ko ukku. 


R'ansa adan bace yafito daga cikin g'idan amma hasken m'usulunci y'asaka yana ganin m'alam sai yaji z'uciyarsa tayi sanyi. Amai m'aikon z'afi data danfara d'auka tun daga Nesa yake k'ure malam din da k'allo. har yakaraso  inda yake.


Y'amika masa hannu   suka gaisa, C'ikin dan sakewa malam shima ya'basa hannu suka g'aisa, yana rike da h'anunsa batareda ya sakiba y'akuresa da k'allo Ido cikin ido tukunnah y'ace I hope,,,, ban t'akuraka ba da nazo gidanka without p'ermission. cikin dan m'urmushi da Yar n'atsuwar dayakara samu  yace ah! ah! no nothing to worry about you may came in!


 S'uka shiga ciki amma sai m'alam yabukaci da suzauna waje c'ikin dan t'urancin da bai g'ogeba abakin malam din

y'adan fara jansa da f'ira tare da fadimasa shidin makocin sane.


S'annan k'uma yadan basa t'arihin rayuwarsa in brief!  fira sosai tadan fara s'higa t'sakaninsu t'ukunna m'alam yabukaci y'aji tarihin na shima din. aikuwa batareda jin komai ba hakanan y'akejin f'eelings din cewar wannan duk y'anda akayi mutumen k'irkine batareda  wata damuwa ba s'hima yadan bashi brief history nashi.


I'nda y'afadi masa c'ewar y'anada mata daya da  ya daya kuma shi din dan k'asuwa ne k'asuwanci ne y'akawosa jihar z'amfara  sai bayan dayaganma ne,,tukunna m'alam ya'tambayesa  ko da akwai wata m'atsalar da y'ake fuskanta z'uwansa da z'amansa zamfarar amma sai f'uskarsa ta w'adatu da fara.a yace ah no! A'magana ta gaskiya am very h'appy with the kind of people I am interacting with.


Y'ana bayani m'alam yana gada k'ai alamar g'amsuwa sai bayan day agama, kuma malam y'akuma tambayarsa  da cewar to acikin unguwar nan k'o da akwai wani abun da yake t'akuraka ko y'ake yimasa rashin d'adi   ko yake ganin an tauye h'akkin bil adam aciki.


S'aida yayi dan jm t'ukunna yadago y'aklli m'allam din yace eh to bai  wuce idan yafito l'okacin sallar magariba ba ko idan y'adawo k'okuma idan                       zai fita yana t'akura dadan y'anayin abun hawa da k'e parke asaman H'anya, wanda kusan rabi da kwatan titian w'anda yana magan ne da masallacin dake ji'kin gidan M'alam din tunda ssosai m'asallaci ke'cika lokacin sallar magariba da isha.I


F'iye da kkusan dukkkan l'okutta,tunda akasari azahar ko la.asar maza y'awanci suna k'asuwa ko  w'urin Aiki, cikin fara a M'alam y'atabbatar masa da cewar za a g'yara zazarika kula sosai,  w'urin ganin ankula da h'akan zata daina faruwa.


M'allam yana Magana mr juth yayi s'hiru yana k'allonsa saukin kan mallam  din  da S'implicity nasa ya b'urgesa matuka, shiru ne y'adan biyo na wani l'okaci  t'ukunna shima mr juth din y'ayi tunanin t'ambayar  malam din.


A'i kuwa y'atambayi M'alam din c'ewar to shi koda da akwai wani abun da yake g'aninsa dashi amatsayinsa na m'akocinsa da yake g'anin t'amkar yan u'nguwa basa jin dadinsa. 


𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙏𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙨 𝙛𝙖𝙧 𝙬𝙚𝙚𝙠👌

No comments