A Yankin Igbo 15

 ⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️



𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 

𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿. 

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼) 


𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆. 


𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍.*08036833612*


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏



            


            𝙓𝙑- 𝟭𝟱



F'itina s'osai Baba Usman din yatayar Wanda h'akan t'asa Dole tasa M'allam din yayima Mr juty maganar D'omin gudun Kar Usman din yayiwani A'bunda bazaiyima k'owa dadiba. Ayanda yake cike dasu dinnan tundashi Mai zafine to tabbas y'asan komaima zai iyya aikatawa.


 D'omin shi kanshi Mallam din h'ankalinsa ba a kwance yakeba da tashin Fodiyo a Cikin y'ankin Ibon! kodomin s'aboda y'anayin t'arbiya d'uk da y'asan c'ewar mahaifiyasa musulmace H'aka Kuma ya A'minta kwarai da y'anayin ibadarta din, Amma t'abbas  Yana gudun Emvromental factor.


H'akan t'asa  Mallam din ya Cire d'uk w'ani Jin nauyi da akawaici yayima Mr juth din maganar wanda shikuwa  yashiga m'atukar da'muwa, Amma shikanshi y'asan b'ayada d'alilin rikemasu yaro, kobanza Kuma da nisa s'osai atsakani Z'amfara z'uwa Benin Dama Ace ne kusane dasai yarika z'uwa akai akai anaganinsa, Kuma y'anxu shine zai dauke masu kewar Mahaifinsa.


 T'uni Kuma itama Daman princess din kenuna Masa son zamachan Z'amfarar itama h'asken m'usulunci s'osai y'ashigo Rayuwarta y'anason kwarai y'anayin t'arbiya da upbringing dinsu na h'ausa F'ulani so agaskiya bayajin zaihata.



H'auka s'osai Mrs Janifa ta Yi ita d'ayake G'anin y'anxu damace agareta dazat janyo yarata Takoma Addinta na Ainihi Kuma Amma Kamar saukar aradu saidai taji w'annan maganar Kai g'askiya b'ama zaiyi yiyuba, itadai Almajiri yagama cutar ta Arayuwa ,z'uwa y'anxu t'afara danasanin M'utuwar Ahmad idan da ace Yana Raya to da t'abbas zaikasance taredasune har iya rayuwarsa ma w'ata k'ila 

Amma y'anxu gashi z'atayi ba wan bakanin.


 Ita da k'e kururiwar cewa her one and only princess ta misulunta to y'anxu Kashi kiri kiri zatayimata Nisa Oh Lord what's am I done, My child,My child, My Child. Tafashe da Kika T'areda tashi ta t'afi dakin princess, w'adda ta samu z'aune saman sallaya tun b'ayan m'utuwar Ahmad y'adawo Dana y'adawo g'ida Kuma T'unda t'adawo batadaina ibadartaba kusanma ace saima a'bunda yakaru d'aga ibadar sai Yawan Kuka da da'muwa dayashigeta s'osai t'ayi m'atukar kewar mijinta taso kwarai ace sunrayu t'are bashakka Ahmad is a ideal Muslim husband! da  ever women would have love to have!


 C'ikin sassarfa Mrs Jenifer takaraso gareta tarda rungimeta,  I love you princess I don't want you to be far a way from me. Please don't go Any where and leave me! S'hiru tayi n'adan w'ani l'okaci zubar hawayen m'ahaifiyar ta nataba z'uciyarta ,c'ikin s'anyi danata zubar hawayen tace but Mummy why! Why do you choose to do what you do, why did you kill Ahmad.

 C'ikin Kuka da w'ani iron shock dayakamata nayanda akayi yarta y'asan Cewar da s'aka hannunta c'ikin mutuwarsa din gashi itama kasan datarasa kafarta.


N'adamar matakinda ta yarda Dan uwanta yadauka Nadamunta tun ba'akai ko innaba t'afara nadama, tace I was mad and also crazy then. Am sorry am so sorry princess.


Am also so sorry mummy it was late already I have make up mind to the final solution, Am going back to the north for the sake of the true love am giving to Ahmad, and also my child upbringing matters!.


Kure juna sukayi da k'allo kowacce da zubar hawaye a idon ta, ko shakka Babu her only princess is totally change she still hate Almajiri.Mr juth ne dake t'saye bayansu ya d'uka y'asaka hannu c'ikin s'anyi yamikar da Mrs Jenifer t'saye yahadeta da kirjinsa t'areda juyawa da ita z'uwa dakinsa.


 h'aka Kuma c'ikin s'anyi yacema princess get everything ready by next tommorow you will be in the NORTH.


𝘕𝘰𝘵𝘦 𝘻𝘢𝘯𝘥𝘢𝘯𝘺𝘪 𝘵𝘴𝘰𝘬𝘢𝘤𝘪 𝘈𝘩𝘮𝘢𝘥 𝘣𝘢𝘴𝘩𝘪 𝘯𝘦 𝘮𝘢𝘪𝘯 𝘤𝘩𝘢𝘳𝘢𝘤𝘵𝘦𝘳𝘣𝘢 𝘢 𝘣𝘰𝘰𝘬 𝘥𝘪𝘯 𝘈𝘺𝘢𝘯𝘬𝘪𝘯 𝘪𝘣𝘰, 𝘕𝘢𝘴𝘩𝘪𝘨𝘰 𝘥𝘢 𝘭𝘢𝘣𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘈𝘩𝘮𝘢𝘥𝘢 𝘯𝘦 𝘥𝘰𝘮𝘪𝘯 𝘔𝘶𝘴𝘢𝘮𝘶 𝘧𝘢𝘩𝘪𝘮𝘵𝘢𝘳 𝘸𝘢𝘺𝘦 𝘧𝘰𝘥𝘪𝘰 𝘥𝘢𝘺𝘢 𝘩𝘢𝘥𝘢 𝘵𝘴𝘢𝘵𝘴𝘰 𝘣𝘪𝘺𝘶 𝘏𝘢𝘶𝘴𝘢 𝘥𝘢 𝘐𝘣𝘰, 𝘸𝘢𝘯𝘥𝘢 𝘬𝘶𝘮𝘢 𝘴𝘩𝘪𝘯𝘦 𝘢𝘪𝘯𝘪𝘩𝘪𝘯 𝘮𝘢𝘪𝘯 𝘤𝘩𝘢𝘳𝘢𝘤𝘵𝘦𝘳 𝘧𝘰𝘥𝘪𝘰, 𝘚𝘢𝘣𝘰𝘥𝘢 𝘩𝘢𝘬𝘢 𝘢𝘺𝘢𝘯z𝘶𝘯𝘦 𝘻𝘢𝘮𝘶𝘴𝘩𝘪𝘨𝘢 𝘤𝘪𝘬𝘪𝘯 𝘭𝘢𝘣𝘢𝘵𝘪𝘯 𝘵𝘴𝘢𝘯𝘵𝘴𝘢𝘳 𝘢𝘺𝘢𝘯𝘬𝘪𝘯 𝘐𝘣𝘰 𝘔𝘶𝘯𝘨𝘢𝘮𝘢 𝘪𝘯𝘵𝘳𝘰𝘥𝘶𝘤𝘵𝘪𝘰𝘯 A this fifteens page. 𝘐 𝘥𝘰 𝘱𝘳𝘰𝘮𝘪𝘴𝘦 𝘵𝘰 𝘴𝘦𝘳𝘷𝘦 𝘺𝘰𝘶 𝘣𝘦𝘵𝘵𝘦𝘳. 𝘐n𝘴𝘩𝘢 𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩 🤝🤝🤝



𝗭𝗮𝗸𝘂𝗿𝗶𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗧𝗵𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲𝘀 𝗳𝗮𝗿 𝘄𝗲𝗲𝗸👌*


𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙏𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙨 𝙛𝙖𝙧 𝙬𝙚𝙚𝙠👌

No comments