A Yankin Igbo 1

 



⚖️𝘼 𝙔𝘼𝙉𝙆𝙄𝙉 𝙄𝘽𝙊⚖️


𝙁𝙍𝙊𝙈 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 𝙊𝙁 𝙐𝙉𝘾𝙇𝙀 𝙅𝙐𝙎𝙏𝙄𝘾𝙀

𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙀𝙀𝙁. 


𝘿𝙀𝘿𝙄𝘾𝘼𝙏𝙀𝘿 𝙏𝙊 𝙐𝙈𝙈𝙐 𝙎𝘼𝙔𝙔𝙄𝘿. 

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 𝙋𝘼𝙍𝙏 𝙊𝙁 𝙏𝙃𝙀 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔, 𝙒𝙄𝙇𝙇 𝘽𝙀 𝙄𝙉 𝙈𝙔 𝘼𝘾𝘾𝙀𝙉𝙏, 𝘼𝙉𝘿 𝘿𝙄𝘼𝙇𝙀𝘾𝙏 (𝙕𝘼𝙆𝙀𝙎𝘼) 


𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙇𝘼𝘽𝘼𝙍𝙄𝙉 𝙆𝘼𝙂𝘼𝙂𝙂𝙀𝙉𝙀. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙄𝙉𝘼𝘿𝘼 𝙃𝘼𝙇𝙄 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 *200* 𝙏𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝘼𝘾𝘾𝙊𝙐𝙉𝙏 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 *3195366407* 𝙃𝘼𝙁𝙎𝘼𝙏 𝘼𝘽𝙐𝘽𝘼𝙆𝘼𝙍 𝙎𝘼𝘿𝙄𝙌 𝙁𝙄𝙍𝙎𝙏 𝘽𝘼𝙉𝙆. 


𝙆𝙊 𝙆𝙄𝙏𝙐𝙍𝘼 𝙆𝘼𝙏𝙄𝙉 𝙒𝘼𝙔𝘼 𝙉𝘼 *200* 𝙕𝙐𝙒𝘼 𝙂𝘼 𝙒𝘼𝙉𝙉𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙈𝘽𝙀𝙍 𝙒𝘼𝙔𝘼𝙍. 


𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙆𝙐𝙈𝘼 𝙂𝘼𝙉𝘿𝘼 𝙄𝙍𝙄𝙉𝙏𝘼 𝘿𝘼𝙉 𝘼𝘿𝘼𝙈 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙆𝙄𝙉𝙂𝘼𝙂𝘼𝙍𝘼 𝙆𝙄𝘽𝙄𝙔𝘼𝙉𝙄 𝙃𝘼𝙅𝙄𝙔𝘼 𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼𝙎𝙃𝙄𝙍𝙔𝙀𝙆𝙄 👏



            *i-1*


A' garin na zamfara yau antashi dadda dan s'anyi.


S'aboda ruwan sama da Ubangijin rahama yasaukar mana aka k'wana jiya anayi hakan yasa garin ya wadatu da wani lullumi, mai dadin gaske. S'anyi mai saukine bamai shiga kashiba. hakan kuma kamshin kasa ya wadatu sosai ako inna nayankin g'arin kasa kam ta jiku jiya sosai.


M'alam ne tsaye, a sashen  da yara yan k'ananu ke karatu, masu daukar darussan k'oyon haruffa, da masu k'annaun surori, da Kuma masu hardar izzif biyu.


 S'hiru yayi nayan sakkoni yana saurarron k'idan da ketashi daga jikin ginin g'idan dake m'akotaka da g'idansa, daga bangaren yamma.


 Y'aso kwarai ace ba a nan bangaren kidan ke tsowaba. Zaiso ace daga b'angaren wuraren k'wannan yaran ne to haza hakkun zai iyya hakura yabar zancen haka.


A'mma fa tun da abun ya dangaci bangaren k'aratun yara dole zata saka yayi Magana domin g'askiya yaran na k'waruwa sosai, s'autin k'idan ke sakasu suna rurrudewa, suna yin kura k'ura kurai, tunda kananan yarane.


D'ukka masu yawan shekaru a ci'kinsu sune yan sha daya, z'uwa sha biyu. kuma dagacikin har yan shekara biyu akwai,

t'saye yake yana dan sau raro na wani lokaci. amma kai bakace kaga alamun fushi ko damuwa atare dashiba.


k'uma bai tankama maganaar  da kananun alaram momi masu koyar da yaran k'emasa ba. akokarinsu nason kara f'ahimtar da malam din, irin halin da kidan k'esakasu, nasamun matsalar  Ala Dole sai sun daga murya yayin k'aratun, saboda kowa yajisu da kyau acikin yaran.


S'hiru na dan wani lokaci M'alam din yakara, batareda ya m'agantuba, t'ukunnah yabada izzinin sucigaba da karatun kar su daina.


Y'ajuya yawuce C'ikin gida D'omin S'hiryawa S'aboda zasuyi meeting da governor sokoto kebbi da kuma na z'amfara 

akan yan gudun haijirar dake nan cikin gidan malam din.

 

S'hi malam dan asalin j'ihar zamfarane,  mahaifinsa mutumen k'aramar h'ukumar Anka ne, ayayinda mahaifiyar su takasance yar y'ankin g'arin Dakin gari ce, dake jihar b'irnin k'ebbi.


M'ahaifinsa da mahaifiyarsa dukkansu fulanine na Asali d'omin kuwa m'ahaifiyarsu har Allah yayimata c'ikawa b'atajin h'ausa sosai, baifi  sai yan kananaun k'almomi daba'a rasaba. kamar zo, t'afi zauna sune kawai ire iren abunda idan anfada da hausa take ji kuma take fahimta.


M'agnar  mayarwa ma kam babata tasoba, su m'alam su ukku ne, agurin m'ahaifinsu, duka maza  shi m'alam wanda Ake kira da A'bubakar sai maibinsa  U'saman sai k'uma autansu, w'anda shi har anfitar da ran Kara h'aihuwar domin anadan j'ima ma ana ganin ma w'ata Kika t'amkar h'aihuwar ta t'asaya daga nan ne, tukyunnaha akasame sa. A'hmad wanda k'usan akalla shekaru sha daya k'etsakanin su da Usaman da ake kira da manu.


S'hi m'alam matashine shidin akalla d'uka d'uka S'hekarun sa na haihuwa bazasu gaza arbain da biyar ba. mutum ne shi mai Yawan gaisuwa tsakaninsa da Al' Umma shiyasa mutane ke kiransa da Dubun gaisuwa. 


G'ashida g'askiya da tausayi da rikon A'mana matashin dan kasuwa da Allah cikin huwacewarsa yasakama k'asuwancin sa ALbarka.


Y'a baro gida garin Anka tareda kannnansa tun yana dan misalign S'hekara sha tara da haihuwa, Alokacin dayan ta,adda suka kaima wani yanki daga cikin garinsu hari. sukayi ta addanci a inda suka kasha wasu, suka kuma sakama sauran jama ar garin w'uta Suka kone kurmus.


A'lokacin shi malam ya tattara duka yaran m'atasan g'arin suntafi wurin suuuu nakamun kifi a argungun a inda suke y'owar sarin kifi tsakanin danye da b'ushashe suzo su siyar.


B'ayan da wowar sune suka t'ardda wannan iftila'i na Abunda y'afaru shikuma m'alam g'abadaya yaran dayaje dasu duka ankashe i'yayayen su, daga ciki harda nasu i'yayen, sai A'bokiyar m'ahaifinsu kadai ce t'atsira inda itadinma taje dubiyane a g'arin gummi.


H'akan yasa  d'uk ya tarkata kansu, ya kwasosu duka suka dawo cikin garin z'amfara dazama Suka Fara sana'a.




𝙕𝙖𝙠𝙪𝙧𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙏𝙝𝙧𝙚𝙚 𝙥𝙖𝙜𝙚𝙨 𝙛𝙖𝙧 𝙬𝙚𝙚𝙠👌

No comments