Kyalkyalin Kauna 8

 


EPISODE 8️⃣







YOU CAN JOIN MY GROUP BY CLICKING ON THIS LINK;


https://chat.whatsapp.com/HyR79BijM7XFBaNPrFcBYn



Saida Baba yay magrib anan masallacin headquarter nasu sannan yafito yawuce ciki sai gaidashi ake direct yawuce wani lafiyayen office da aka rubuta CP ajiki yabude yashiga, office din yahadu daidai gwargwado, ko 1min baiyi da zama ba saiga wani matashi fari sol bafulatani da akalla bazai wuce 30yrs ba yashigo office din rikeda wasu takardu a hannunshi, Baba na ganinshi yace “yauwa Aliyu close the door kazo” maida kofar Aliyu yayi yakaraso tsakiyan office din akan table ya ijiye papers din yace “yallabai wannan ne sakon da aka turo” yabama Baba wata waya Baba yakarba dasauri yana duba sakon.


“Tonight da atsakiyan daren yau din nan motoci guda biyar na Pablo zasu shigo garin nan dauke da coke, da tramo dawasu kwayoyi da Nigeria bama tasan dasu ba. Sai abu na karshe kadama kuyi kokarin bincike kan layin nan dan mai wayan makaho ne dake bara atsakiyan kasuwan nyanya”.


Baba yakaranta sakon kusan sau uku sannan yakalli Aliyu yace “kayi mini tracking number”? Takardun ya kwasa yabama Baba yace “nayi gashinan yana nyanya dagaske, saikuma nambobin nanne sub target nashi, wanda duka nakira babu wani info dana samu dagaske mutumin makaho ne dat knows nothing” pen Baba yadauka yakai bakinshi kaman mai tunanin want abu chan yace “koma waye shi dole mu bincika shi dan what is suspicious shine maisa sai yaune da aka maidani CP za’a turomini sako daga wayan da gwamnati tai allocating to office na CP? Dan haka I want you to send some of your boys aje azomini da makahon for questioning, sannan gather the team zamu fita operation but in disguise, duk wani kofa da hanya na shigowa nan cikin garin Abuja zan rabaku zakuje wajen, get all communication devices ready, I want this operation to be a success, for the first time inaso nai confiscating kayan pablo hakan zai bayyana mana da Pablo duk ma a inda yake zai fito, sannan I want you to grab all the 5 drivers arresting nasu zaisa musami an insight kan wannan ghost organization na harkan kwayoyin nan,  now go and get the teams ready gani nan fitowa zan magana da IG” saramai Aliyu yayi yace “yes sir” sannan yajuya yafita daga office din Baba yabishi da kallo, ahankali yasa hannu yadauki wayan yana kallon sakon da aka turo, wani kalan murmushi Baba yayi yana kallo again kafin ahankali yamike tsaye yawuce zuwa wajen wani allo dake jikin bangon office din, marker dayake jikin allon yadauka tareda bude marfin kafin ahankakali yakai marker kan board din yarubuta PABLO??? Da question mark guda uku abayan sunan sannan yay murmushi yajuya zuwa table yakwashe takardun da wayan yafito daga office nashi ya kulle yasauka yafito wani seprate building yawuce direct office na IG yawuce yasa secretary ya sanar dashi shine, kusan 10min yabata awajen sannan akace yashigo.



Cikeda fara’a IG yace “Oga CP daga kama office yau yau din nan harkazo nemana da zafi zafi haka incedai lafiya, I thought zaka huta zai gobe zaka fara aiki” murmushi Baba yayi sannan ya ijiye wayan agaban IG, hakan yasa IG yadauki wayan dasauri yace “ohh okay” yashiga karanta sakon kafin yakalli Baba yace “brief me” anatse Baba yashiga briefing nashi yafadimai komi yace “abinda yasa nazo gareka direct banje wajen deputy IG, ko Asst. IG ba is because I don’t trust them sir” jinjina kai IG yayi cikeda son aiki dakuma gaskiyan Baba yace “yanzu mekake so Ibrahim”? Anatse Baba yace “goyon bayanka” dasauri IG yace “I support you Ibrahim dari bisa dari, na yarda dakai nakuma yarda da amananka saisa nai tsayin daka aka saka awannan position din nan dan kap department namu banga wanda ya chanchanci seat din nan ba saikai dan haka nabaka goyon baya, but always report to me and keep me posted who ever is this devil ko evil nema zan kirashi, Pablo ko? Wannan Pablo Escobar din nan daya dami kasamu da kayayyakin maye I want him found, I want him to face the punishment base on rules and regulations da kasarmu ta tanadarwa masu sana’an dayake, I want yaron nan da sanadinshi yaranmu dubu duk sun lalace da shaye shaye found, arrest all drivers nashi and ku kwace duka products din, sai bayan ka kawo su nan mungama binciken dazamuyi before nai inviting NDLEA suma suzo suyi nasu abubuwan daya kamata, for now the mission should be a black mission just me you da yaranka, you have my full support Ibrahim so go do what you do best” “yes sir!” Baba yafadi tareda sarama IG sannan ya tattara abubuwan yafito yawuce kasa wani private daki yawuce yasami team dinshi of about 24 men, wanda shine yay training nasu tun suna police academy, so he trust him, shiyay putting request abarmai su dan da za’a chanza mishi su ne da aka maidashi CP, addressing nasu yayi sanna aka dauko map na Abuja yanuna ma kowa spot dayakeso su tsaya, sannan yasa kowa yatafi shikuma yabi team nasu Aliyu aka wuce.

Wannan kenan.




Zaune yake kan gadonshi dagashi sai wata yar gajeren towel a waist dinshi da karamin white soft towel a hannunshi yana tsane black wavy gashin kanshi dakeda ruwa, dakin gabaki daya kamshi yake na sabulan wankanshi gefenshi kuma wayanshi ne dake a speaker muryan mace na magana.


“Nan da 2days ko 3days zamuyi finalizing deal din nadawo, I miss you badly my little handsome babyboy” dan yatsine fuska yayi ya ijiye karamin towel din yamika hannunshi yadauki wani cream kaman badashi ake wayaba.

Hajiya tace “shipment dinmu ya iso ranan kacemin kaman zai iso yau ko”? Kaman bazaiyi magana sai chan yace “yau” dasauri tace “wow yau zai iso” murmushi tayi sosai da saida yaji sautin murmushin tawaya, dan tunda takirashi dazu kafin yashiga wanka take magana bai kulata ba haryabar wayan kan gado yaje yadawo still bai kulata ba sai yanzu ne yay magana cikeda lallabawa kaman tana magana da sarkin duka nigeria tace “dan Allah muyi video call naganka, nasan kai baruwanka da social media baka WhatsApp, baka Facebook, baka IG, baka tiktok bamaka anything but atleast muyi FaceTime tunda iPhone to iPhone ne kaji King dina” dan gajeren tsaki yaja baice komiba wanda tasan tsakin simply implies bayaso, chan yace “I hate VC” shiru tayi sai chan tace “shikenan yanda kakeso haka za’ayi” kallon wayan yayi yace “I have meeting talk later” bai jira amsanta ba batare daya katse wayan ba yawuce closet, ita tasan dayace talk to you later to yagama wayan ne saidai ke kikashe wayan, katse wayan tayi tajefar da wayan akan lafiyayyen gadon datake kai takifa kanta akan katifar cikeda tsananin kunci, ahankali wani mutum dake dakin tuntuni da akalla shima zasuyi age mate da hajiyar yadaura hannu abayanta yace “narasa mesa kikeson yaron nan, yaron dake wulakantaki haka, nasan ada sai yanda kikai dashi dan lokacin dakika samoshi he was just 8 baimasan miye duniya ba but yanzu yasan duniya yasan rayuwa, yasan ciwon kansa, you have to understand that, babu wanda baki koraba sabida yaron nan Maryam, baki taba aure ba sabida yaron nan Maryam, look at me menene banfishi dashi ba, narasa meyamiki ni I believe wlh asiri yamiki stupid arrogant matsiyac……” “Adamu!” Hajiya takirashi da mugun karfi tana tashi zaune idanunta sunyi jajir tanunashi da yatsa tace “don’t you dare insult Maheer, babu uban abinda yashafeka da abinda yakemin, kaganni nan nasan Maheer sama da kowa aduniyan nan, abinda kaga yanamin bawai wulakanci bane haka yake ne, haka Allah yayishi, is his nature, akwai yarinyar da Maheer ta isa ma ya kalleta balle yay magana da ita harya kulata ya saurareta yama lallasheta irina? Maheer na sona son da shi kanshi baisan iyakan shi ba, kasan dalilin dayasa nai tafiyan nan dakai kawai sabida karagemin zafi ne, which biya ka nake idan kuma kagaji ne yanzun nan 1 call zanyi ansama maka ticket ka koma nigeria banson shirme kada ka kuskara ka zagin mini Maheer ko a mafarki, ka zagi Maheer nika zaga, Pablo yafika akomi da komi, a ilimi, a sura, a hikima, a kwarjini, a kyau, a gayu, akuma gamsar da mace, harna mutu ni nariga nasan bazan kara samun namiji kaman Maheer ba saisa nagodema Allah daya banishi tun yana yaro na more shi tun baisan komi ba, na more kuruciyanshi, inamai tabbatar maka haka kuma zan cigaba da moreshi har tsufan shi dan haka kakiyaye” ja idanun Adamu sukayi, maganganun ta sun tabashi sosai, kuma yay alkawari duk yanda zaiyi duk inda zai shiga saiya shiga ya tabbatar cewa tarasa Maheer din nan har abada sai yaga idan bazata rikeshi gamgam ba lokacin da zataga shi kadai gareta tashi yayi yajuya zaifita tabishi da idanu haryakai kofa saikuma kawai yadawo yahau kanta dan murmushi tayi tace “ci kabani waje nakira Maheer nidai, sakarai kawai” wani kulukun bakin ciki yaji yanzu shine haka Hajiya tamaida wani wawa wawa sauna sauna baho baho aiko zai nuna musu daga ita har Maheer dan hakin daka raina shiyafi tsolemaka idanu, afusace yake mata dudda tanaji amman waya take tabawa abinta, bawai batajin dadi bane amman koma dawa zatai tarayya ganinsu take they have nothing to offer Maheer kadai takeji idan yashiga wajen nan, da kyar yakai 20min yakawo wani uban tsaki tayi tace “kai yanzu ko kunya bakaji ba kakeson competing da Maheer azuciyana, da kyar fa kayi minti ashirin akaina, Maheer dazai iya kwana da wuni akaina kaga ko gezau duk takamata da jidakaina guduwa nake a hannunshi dan Allah jibeka fa, shashasha ni dagani je jaka kankwashi ko nawa kakeso katafi shopping duk abinda kakeso kayi dasu, nidai bari nai wanka ina jiran kiran El Champo” sauka daga jikinta yayi jiki a sanyaye itakuma tasauka daga gadon, Hajiya farace sol da ita kaman balarabiya ga kyau bana wasaba, tanada dan jiki amman ba chan chan ba irin kosasshiyar macen nan ne, inba kasanta ba bazaka taba yarda cewa takai 46yrs ba, she looks more like matan nan dake around 35, 36yrs dinnan kudi da jin dadin duniya yahanata tsufa, bayi tawuce shikuma azuciye ya maida wandonshi ya wuce wajen jakan kudin dake dakin,  bandir biyar na kudin garin yadauka yawuce yafita abinshi kome Hajiya zatamai bazai taba iya rabuwa da ita ba dan baida sana’a baida wani aiki dake bashi kudi banda ita, baiyi wani nisa a school ba yay dropout, dama ta daukeshi ne amatsayin dan sako, messenger nata, saisa yakeso yazama shine dan gaban goshinta yazamto shine ragamar komi ke hannunshi ba Pablo ba.

****


Wuraren 7 yasauko kasa, yana sanye dawani 3quater da farin shirt duka na puma sai wani sneakers dayasaka shima na puma, kanshi sanye da p-cap black yana zuba wani kalan kamshi bana wasaba, lips dinshi na kyalli kadan dan yashafa wani original  Vaseline na lips therapy dan yanada problem na dry lips, hakan yasa lips nashi sukai wani kalan pink suna shinning kadan kaman kaje ka lashe, yay kyau kaman kasace shi, Nas daya fito daga dakinshi ne yakalleshi jin kamshin turarenshi, yace “wow da kanada budurwa danace kodai tadi zaka wannan kyau haka I refuse to believe aiki kawai zakaje finest boy Pablo” wani shegen kallo yama Nas yace “my shipment” dasauri Nas yace “hala masu jiran kayan nata kiran Dan ko? Kaga yanzu haka border zan wuce inda zamu taresu, anything 1 ko 2 nadare suna border” jinjina kai Maheer yayi batare dayace komiba yawuce Nas yafice abinshi, Nas yabishi da kallo yana murmushi Maheer nada bala’in kyau kaga fuskanshi baraka taba dauka wani gigantic criminal kake gani ba sabida kalan kyau dayake dashi agogon shi yakarasa sawa yawuce yafita shima yakosa shipment din ya iso, nauyin dayakeji yafita daga kanshi customers nasu are on their neck.


✨ KYALKYALIN KAUNA✨




      ✍🏻M SHAKUR


No comments